Home LabaraiZaɓaɓɓen ɗan majalissar jihar Adamawa ya rasu

Zaɓaɓɓen ɗan majalissar jihar Adamawa ya rasu

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Allah yayi wa dan majalissar tarayya mai wakiltar karamar hukumar Mubi ta Kudu, Hon Abdurrahman Abubakar a jiya Asabar.

Rasuwar Hon Abubakar ta biyo baya mako daya bayan zabenshi da aka karayi domin ya sake wakiltar mutanen yankinshi.

Hon Abubakar wanda aka fi sani da “INTEGRITY” wato mai gaskiyar gaske.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00