LabaraiTaskar Matasa

Zabe a Tuwita tsakanin kwalliyar daliban Kano da Borno a bikin Satin Al’adu na Jami’ar ABU Zaria

Kalli hotunan da suka fito a jerin gasar tsakanin jihohin biyu.

Akwai gurin yin zaben a kasan rubutun bayan an kammala ganin Hotunan duka jihohin.

Kano

Borno

Yi zabenku a kasan wannan rubutun – Daga shafin Twitter.

Za’a rufe zaben ne 5:45 na Yamma dai dai a agogon Najeriya.