Wata mata mai suna Ally Opfer mai shekara 26 ta haihu a cikin minti 30 da ta gane tana dauke da juna biyu. Ta shiga fara lakuda duk kuwa da …
Labarai
-
Najeriya za ta samar da ayyukanyi 250,000 tare da samun kudin shiga na dalar Amurka miliyan 500 a shekara daya ta hanyar hakar gwal. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ne ya …
-
Sakamakon rufe makarantu da aka yi a Najeriya, malaman makarantu masu zaman kansu ‘sun shiga halin tausayi, duba da yadda rahotanni suka bayyana cewar ba a biyansu albashi. DABO FM …
-
Tsohon kakakin majalissar wakilan Najeriya, Alhaji Ghali Umar Na’abba, ya na nan da rai cikin koshin lafiya, DABO FM tana da tabbaci. Rahotanni da dama a kafafen sada zumunta da …
-
Labarai
Dalibi ya raba wa tsoffin malamanshi na Sakandire motocin kece raini da dubunnan Nairori
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na Legit.ng ya rawaici cewa; “Kimanin kwanaki 10 da suka gabata ne aka yi bikin murnar cikar kwalejin gwamnatin tarayya dake garin Daura jahar Katsina (FGC Daura) shekaru …
-
Labarai
Zamu yanke wutar da muke baku idan baku biya kudi ba – Najeriya ta fada wa Nijar, Togo da Benin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnatin tarayya Najeriya ta alkauranta yanke wutar Lantarki da take bawa kashen Nijar, Togo, da Benin idan har basu biya bashin da ake binsu na dala miliyan 16 ba. Shugaban …
-
LabaraiNishadi
Buhari bai bawa dan Fim din Hausa, Nura Hussaini mukami ba
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA makon da muke ciki ne dai wasu daga cikin Kafafen Labarai na Hausa suka wallafa labarin cewa; “Shugaba Buhari ya baiwa Nura Hussaini mukami a kwamitin aikin Hajji.” Sai …
-
Ranar laraba wata babbar kotun Abuja ta tabbatar da cewar Ibrahim Magu zai ci gaba da kasancewa shugaban rikon kwarya na hukumar yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya. …
-
Labarai
Kotu ta umarci Buhari ya kwato Kudaden fansho da tsofaffin Gwamnonin da suka zama Ministoci da Sanatoci
Wata babbar kotun tarayya da ke Ikoyi a jihar Lagos, ta umarci gwamnatin tarayya da tayi amfani da ikonta wajen ganin ta karbo dukkanin makudan kudaden da tsofaffin gwamnonin kasar …
-
Labarai
Gwamnoni za su fidda mutane miliyan 24 daga Talauci zuwa shekarar 2030
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGamayyar kungiyar Gwamnonin Najeriya, NGF, ta shirya fitar da ‘yan Najeriya 24 daga kangin Talauci. Gwamnonin sun bayyana shirinsu na yin hadin gwiwa da gwamnatin tarayya domin tabbatar da wannan …
-
Labarai
Shugaba Buhari bai so bada umarnin rufe Iyakokin Najeriya ba – Ministar Kudi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar Ministar Kudade ta Najeriya, Zainab Ahmad, ta bayyana cewa; rufe iyakoki ta Najeriya tayi, ya jefa kasashen dake makwaftaka da ita cikin halin kunchi. DABO FM ta tattaro cewar; …
-
Labarai
Sadiya Umar Faruq ta karyata shafin Twitter da yace babu batun Aurenta da Shugaba Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinista Sadiya Umar Faruq, ta nesanta kanta da wani rubutu da wani shafin Twitter ya fitar mai dauke da sunanta inda inda ya bayyana cewa “Babu maganar aurenta da shugaba …
-
Labarai
Sadiya Umar Faruq ta karyata rubutun da wani shafin Twitter yayi akan batun babu aurenta da Buhari
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinista Sadiya Umar Faruq, ta nesanta kanta da wani rubutu da wani shafin Twitter ya fitar mai dauke da sunanta inda inda ya bayyana cewa “Babu maganar aurenta da shugaba …
-
An shawarci sabbin ministoci da shugaba Muhammadu Buhari ya nadada su kasance ma su tunanin makomar al’ummar al’ummar Nijeriya bamakomarsu bayan sun sauka mulki ba. Alhaji Sani Bawa, Sakataren kudi …
-
LabaraiTaskar Matasa
Zabe a Tuwita tsakanin kwalliyar daliban Kano da Borno a bikin Satin Al’adu na Jami’ar ABU Zaria
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKalli hotunan da suka fito a jerin gasar tsakanin jihohin biyu. Akwai gurin yin zaben a kasan rubutun bayan an kammala ganin Hotunan duka jihohin. Kano Borno Yi zabenku a …
-
Labarai
Bola Tinubu ya bada tabbacin sakin ‘Yan Arewa 123 da aka tsare a Legas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineUba a jami’iyyar APC da jihar Legas, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, ya bayar da tabbacin sakin ‘yan Arewa 123 da gwamnatin jihar Legas ta tsare bayan shigowarsu jihar a cikin …
-
Labarai
Ba’a kama ‘Yan Arewa 123 da aka tsare a jihar Legas da miyagun makamai ba -‘Yan Sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA jiya Juma’a 29 ga watan Agusta, rundunar ‘yan sandan jihar Legas ta tsare wasu mutane guda 123 wadanda suka shiga jihar daga jihohin Arewa. Rundunar ‘Yan sanda ta bayyana …
