0
Hukumar INeC ta bayyana Dr Abdullahi Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Kano.
Ga yadda alkaluman zaben suke:
APC: 1,033,695
PDP: 1,024,713
Tazarar kuri’a: 8,982
