JAIPUR INDIA: A makon da muke ciki ne dai aka kammala zaben kananan hukumomi a jihar Kano, zaben da ya samar da shugabannin kananun hukumomi 44 da kansiloli 484 a jihar Kano. Hukumar…
Rahotan yana zuwa ne kai tsaye, a rika sake loda shafin domin sabuntawa. JAIPUR INDIA: A yau Asabar, 16 ga watan Janairun 2021 ne ake kada kuri’ar zaben shugabannin kananun hukumomi da…
Tun bayan nasara da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben gwamna da aka gabatar bayan ankai ruwa rana da jam’iyyar adawa ta PDP da dan takarar ta Abba…
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana Jibrin wanda yake dan…
Shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana cewar babu makawa sai jami’iyyarshi ta APC ta lashe zaben dan majalissar tarayya na karamar hukumar Tudun Wada da Doguwa. Shugaban…
Dan majalisar tarayya na Kiru da Bebeji wanda kotu ta soke zaben sa, Abdulmumin Jibrin Kofa ya shiga tsilla tsilla bayan da dattawan jam’iyyar APC ta jihar Kano suka ce sam bazasu…
Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya bayyana samun nasarar jami’iyyar APC a mulkin Kano a matsayin nasara mai muhimmanci da sun rasa ne ta da “babban rashi ne” a cewar wasa. Shugaban…
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya zababben Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da ya kara samu a kotin kare kukan ka. Dabo FM ta tattara cewar sanarwar ta fito…
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara yawo a…
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba K Yusuf “Abba Gida Gida” ya shigar da kara kotu zabe a yau Alhamis. Abba, ya kalubalancin zabe da yacce aka…
Kotun sauraren korafe korafen zaben gwamna a jihar Kano, ta amince da rokon da lauyoyin dan takarar gwamnan jahar Kano a jam’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf suka yi. Lauyoyin PDP, sun…
Mai magana da yawun shugaba Muhammadu Buhari, Malam Garba Shehu, yayi karin haske bisa matsayin shugaban Kasa akan zaben Kano. Latsa alamar lasifika domin sauraro Daga Shafin BBC Hausa…
Wata kungiyar ‘yan jam’iyyar APC mai suna All Progressive Youth Forum ta rubuta takardar koke ga uwar jam’iyyar ta kasa domin yin bincike kan abubuwan da suka faru a lokacin kammala zaben…
Hukumar INeC ta bayyana Dr Abdullahi Ganduje a matsayin wanda ya lashe zaben jihar Kano. Ga yadda alkaluman zaben suke: APC: 1,033,695 PDP: 1,024,713 Tazarar kuri’a: 8,982…
A cigaba da tattara sakamakon zaben wuraren da aka sake zabe a jihar Kano, INEC ta dage zaman zuwa 8 na safiyar Lahadi, 24/03/19. Baturen zaben ya bayyana hakan ne bayan cimma…
Rika loda shafin domin sabon rahoto GEZAWA LGA APC: 167 PDP: ………. KURA LGA APC: 807 PDP: 528 Total Reg Voters: 2580 Dawakin Kudu: (1 PU Only) APC: 248 PDP: 62…
Hukumar yan sandan jihar Kano sun kama Kwamishinan Aiyuka na musamman, tsohon Ciyaman na karamar hukumar Birni, Hon Muntari Ishaq Yakasai. Jami’an ‘yan sandan sun kame Ishaq a mazabar Yalwa dake karamar…
A cigaba da gudanar da karashen zaben gwamnan jihar Kano, daga mazabar GAMA ta Kudu, al’ummar yankin suna cigaba da kada kuri’arsu cikin lumana da kwanciyar hankali. Gama ta Kudu na da…
Shafin BBC Hausa ya rawaito cewa wasu matasa sun tarwatsa mutanen da suka hau layi domin kada kuri’arsu a mazabar Gama dake karamar hukumar Nassarawa a garin Kano. BBC tace: “Bayan da…