0
Mutane 2 sun sake kamuwa da Koronabairas a Kano, jumillar 313.
Hukumar NCDC ce ta bayyana haka a kiduddugar da ta saba wallafawa kullin na adadin masu dauke da cutar a Najeriya.
“Yau Asabar, 2 ga watan Mayun 2020, mutane 220 ne sun kamu da cutar yau a Najeriya. Jumillar masu dauke da ciwon ya zama 2388.”
220 new cases of #COVID19;
62-Lagos
52-FCT
31-Kaduna
13-Sokoto
10-Kebbi
9-Yobe
6-Borno
5-Edo
5-Bauchi
4-Gombe
4-Enugu
4-Oyo
3-Zamfara
2-Nasarawa
2-Osun
2-Ebonyi
2-Kwara
2-Kano
2-Plateau2388 confirmed cases of #COVID19 in Nigeria
Discharged: 385
Deaths: 85 pic.twitter.com/06ZsNqpWU8— NCDC (@NCDCgov) May 2, 2020
