Home LabaraiKotu ta watsar da bukatar Atiku na bincikar kundin tattara sakamakon zaben 2019 daga INEC

Kotu ta watsar da bukatar Atiku na bincikar kundin tattara sakamakon zaben 2019 daga INEC

by Dabo Online
0 comments

Kotun dake sauraron kararrakin zaben shugaban kasar Najeriya tayi watsi da bukatar Atiku Abubakar da jami’iyyar PDP na samun damar bincikar kundin bayanan hukumar INEC.

Kotun tace tayi watsi da bukatar ne biyo bayan takaddama da akayi ta samu na tabbatuwar hukumar INEC tana da kundin tattara bayanan ko bata dashi.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00