0
Yan Shia sun kashe DCP Usman Umar a yayin zanga-zangar da sukeyi don ganin an saki shugabansu, Sheikh Zakzaky.
Mutuwar dan sandan ta sanya rundunar ‘yan sanda a cikin jimami inda suka bayyana rashinshi a matsayin mai cin rai.
Cikakken bayanin yana zuwa…..
