Home Kiwon LafiyaAlkaluman ‘Corona Virus’ ya zama 26 bayan sake tabbatar da 4 a safiyar Lahadi

Alkaluman ‘Corona Virus’ ya zama 26 bayan sake tabbatar da 4 a safiyar Lahadi

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar COvid 19 guda 4 a safiyar yau Lahadi.

KAmar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 25.

Da wayewar safiyar yau da misalin karfe 8:05, hukumar tace ta samu karin cutar guda 4, tace guda 3 a jihar Legas, 1 a jihar Oyo.

Jerin jihohin da aka tabbatar;

Lagos- 19

Abuja- 3

Ogun- 2

Ekiti- 1

Oyo- 1

Jimilla: 26

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00