Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 2 da ranar yau Talata.
KAmar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 35.
Yau Talata da misalin karfe 1:00, an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 2. Daya a jihar Legas, daya a Ogun wanda ya hada jimillar wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 42.”
“Daya daga ciki ya dawo daga tafiya, daya na kamu ne sanadiyyar haduwa da wanda yake dauke da cutar.
2 new cases of #COVID19 have been confirmed in Nigeria. 1 is in Lagos State & 1 in Ogun
One case is a returning traveler. The second case is contact of a previously confirmed case