Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 14 a daren Alhamis.
Kamar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 288.
“A yau da misalin karfe 09:00 na dare an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 22. An samu guda 13 a Lagos da 1 a Delta.”
Fourteen new cases of #COVID19 have been reported in Nigeria: 13 in Lagos and 1 in Delta State
As at 09:30 pm 9th April there are 288 confirmed cases of #COVID19 reported in Nigeria. Fifty-one have been discharged with seven deaths pic.twitter.com/DuP2SGUiTy