1
Mutane 2 sun sake kamuwa da Covid-19 a jihar Kano.
Ma’aikatar lafiyar ta jihar Kano ce ta sanar da haka a yammacin yau Litinin.
“A halin yanzu, karfe 7:45 na yamma, an sake samun masu dauke da Coronavirus guda 2 a Kano.
Jumillar masu dauke da cutar a Kano ya zama 3.
