Home Kiwon LafiyaMutane 148 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 32 a Kano, 14 a Zamfara da sauransu

Mutane 148 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 32 a Kano, 14 a Zamfara da sauransu

by Dabo Online
0 comments

Mutane 148 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya.

Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na Twitter a yau Talata.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00