Home Kiwon LafiyaAlkaluman ‘Corona Virus’ sun zama 42 bayan sake tabbatar da 2

Alkaluman ‘Corona Virus’ sun zama 42 bayan sake tabbatar da 2

by Dangalan Muhammad Aliyu
0 comments

Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 2 da ranar yau Talata.

KAmar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 35.

Yau Talata da misalin karfe 1:00, an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 2. Daya a jihar Legas, daya a Ogun wanda ya hada jimillar wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 42.”

“Daya daga ciki ya dawo daga tafiya, daya na kamu ne sanadiyyar haduwa da wanda yake dauke da cutar.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00