Home LabaraiAPC ce ta lashe zaben Kano kuma ta tabbatarwa Kotu – Buhari

APC ce ta lashe zaben Kano kuma ta tabbatarwa Kotu – Buhari

by Dabo Online
0 comments

Shugaba Muhammadu Buhari na Najeriya, ya bayyana samun nasarar jami’iyyar APC a mulkin Kano a matsayin nasara mai muhimmanci da sun rasa ne ta da “babban rashi ne” a cewar wasa.

Shugaban ya bayyana haka ne yayin sakon taya murna da samun nasara da jami’iyyar tayi a kotu na tabbatar da lashe zaben gwamnan Kano da Filato.

Shugaban yace babban abin farinciki ne samun nasarar da APC tayi wanda a

“Nayi matukar farinciki da kawo karshen wannan kurka-kurka wacce dama jami’iyyar ce taci zabe kuma ta tabbatar da haka a Kotu.

“Da mun rasa jihohin nan da suke da muhimmacin irin Kano da Filato, da ya zama babban rashi mai matukar muni.

Haka zalika shugaban yayi kira ga al’ummar Najeriya da su rika neman hakkokinsu a kotu domin inganta bangaren shari’ar Najeriya.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00