Bidiyo: ‘Yan Kwankwasiyya sun bar baya da kura

Karatun minti 1

A zagayen tallata dan takarar gwamnan jihar Kano na jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya kai karamar hukumar Fagge, matasan Kwankwasiyya sunyi ta’adi a motocin ‘yan adawa.

Kalli Bidiyo:

 

KAlli Bidiyo

Karin Labarai

Sabbi daga Blog