Bukoula Saraki yayi rawar banjo a Lagos

Shugaban majalisar dattijan Najeriya, Dr Abubakar Bukoula Saraki ya tiki rawa tare da sauran manyan ‘yayan jami’iyyar PDP na kasa.

Saraki da Atiku sun tiki rawar bayan da filin taro ya cika da sautin wakar kamfen din Atiku.

Ana dada jan hankalin yan Najeriya, da yin zabe cikin lumana a zabukan da rage kasa da kwana 4 a gudanar dasu.

TALLA
Masu Alaƙa  Kotu ta cire sunan Abba Kabir Yusuf a matsayin dan takarar gwamnan jihar Kano na jami'iyyar PDP
(adsbygoogle = window.adsbygoogle || []).push({});
%d bloggers like this: