Buhari bai shiga maganar sasanta Ganduje da Sarkin Kano ba – NTA

Karatun minti 1

Buhari bai shiga tsakanin dambarwar dake faruwa tsakanin Gwamnan jihar KAno, Dr Ganduje da Sarkin KAno, Mallam Muhammadu SUnusi II ba.

DABO FM ta tattaro wani rahotan na gidan talabijin na tarayya ‘NTA’ inda suka bayyana cewa shugaba Muhammadu Buhari bai saka baki a maganar sulhun ba.

NTA tace babban dan kasuwar jihar Kano, Alhaji Aliko Dangote da shugaban gwamnonin Najeriya, Kayode Fayemi ne suka jagorancin zaman sasantawar.

“Aliko Dangote da shugaban kungiyar gwamnonin NAjeriya, Kayode Fayemi ne sukayi tsayuwar gwaimai akan zaman lafiya tsakanin gwamnan jihar KAno da Sarki Kano.”

“Haza zalika kuma, ba Shugaba Buhari bane ya shiga tsakani kamar yadda wasu kafofin yada labarai suka rawaito.”

Latsa “Play” domin kallon bidiyon

Karin Labarai

Sabbi daga Blog