Buhari yayi Allah wadai da dage zabe

Ofishin yakin neman zaben shugaban kasa Muhammadu Buhari sunyi Allah wadai da dage zaben da hukumar zabe ta INEC tayi.
A wata sanarwa da ofishin ya fitar ta hannun Mr Keyamo.

“Muna fata hukumar INEC zata zama mai gaskiya domin gudanar da zabe, muna fara labaran da ake yadawa na hada baki da wasu jam’i’u ba gaskiya bane.” – Mr Keyamo.

An dage zaben shugaban kasa dai zuwa 23 ga watan Fabarairu, tare da na gwamnoni da yan majalissun tarayya zuwa 9 ga watan Fabarairun.

Masu Alaƙa  An saukar min da wahayi zanyi shugabancin Najeriya -Yariman Bakura

Karin Labarai

Comments are closed, but trackbacks and pingbacks are open.