Home SiyasaKano: Bayan sanarwar za a karbi jiga-jigen Kwankwasiyya, APC ta karbi Shagiri Girbau

Kano: Bayan sanarwar za a karbi jiga-jigen Kwankwasiyya, APC ta karbi Shagiri Girbau

by Muhammad Isma’il Makama
0 comments

Da yammacin yau jam’iyyar APC Gandujiyya ta karbi daya daga cikin masu barkwanci a shafin sada zumanta wanda ake kira Shagiri Girbau.

Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa jam’iyyar APC ta karbi Shagirin ne ta hannun mawakin gambarar siyasa, Dauda Kahuta Rarara, wanda har yayi masa kyautar sabon babur.

Hotunan karbar dan barkwancin ya watsu a shafin sada zumunta, majiyar mu ta gano Shagiri girbau a cikin babban dakin taro na Afirka dake cikin gidan gwamnatin jihar Kano.

Dama dai Shagiri ya sha nanatawa shifa yana da ‘Ulcer’ bazai iya azumi b.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00