Kotu ta watsar da bukatar Atiku na bincikar kundin tattara sakamakon zaben 2019 daga INEC

Karatun minti 1

Kotun dake sauraron kararrakin zaben shugaban kasar Najeriya tayi watsi da bukatar Atiku Abubakar da jami’iyyar PDP na samun damar bincikar kundin bayanan hukumar INEC.

Kotun tace tayi watsi da bukatar ne biyo bayan takaddama da akayi ta samu na tabbatuwar hukumar INEC tana da kundin tattara bayanan ko bata dashi.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog