Matasan Kano sunce Birin Gwaggo ne ya hadiye miliyan 7 a gidan namun dajin Kano – Kwankwaso

Engr Rabi’u Musa Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano, ya shaida cewa matasan jihar Kano sunce Birin Gwaggo ne ya sace kudin da ake ikirarin cewa gwaggon Biri yayi sama da fadi dasu.

DABO FM ta rawaito Kwankwaso ya bayyana haka ne yayin wata ziyara da matasan jihar suka kai masa a gidanshi dake kan titin Miller dake karamar hukumar Nassarawa a jihar Kano.

Kwankwaso yayi tsokaci kan yadda baturen zaben jihar Kano, Prof Riskua, yace ya zubar da mutunci farfesoshin Najeriya.

“In ana maganar Farfesoshi, in banda irinsu Farfeso Jega da Faruk Fagge, idan aka fadamin wani, sai in daddalawa wanda yayi min maganar farfesa mari.”

Masu Alaƙa  Kwankwaso ya nuna takaici da bakin ciki akan kashe-kashe da sace-sacen Mutanen Arewa

Cikakken bayani yana shigowa……………

Sako na musamman

Shin kuna da wata sanarwa ko bukatar bamu labari?

Ku aiko mana da sako ta submit@dabofm.com

%d bloggers like this: