Home Kiwon LafiyaMutane 381 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 138 a Legas, 55 a Kano, 44 a Jigawa, dss

Mutane 381 sun sake kamuwa da Kwabid-19, 138 a Legas, 55 a Kano, 44 a Jigawa, dss

by Dabo Online
0 comments

Mutane 381 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya.

Hukumar NCDC ce ta tabbatar da haka a shafinta na twitter yau Alhamis.

“Yau Alhamis, mutane 381 sun sake kamuwa da Koronabairas a Najeriya.”

Jumillar masu dauke da ciwon ya zama 3526 a Najeriya.

Kalli cikakken jerin jihohin;

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00