0
A cigaba da yawon kamfen din shugaban kasa Muhammad Buhari yakeyi, yau ya sauka a garin Ogun.
Sai dai al’amura sun sha bam bam da yacce aka saba ganin kamfen din shugaban, inda masoya suke baibayeshi har a rasa masaka tsinke a duk sanda yaje wani gari musamman a arewacin Najeriya.
Sai dai shugaba Muhammad Buhari yasha jifa a lokacin da yake jawabi a garin.
Sauran labarin yana shigowa.
Video courtesy of Dabo FM Online.
