Labarai

Sojoji sun kashe ‘yan Boko Haram 27

Hadin gwiwar rundunar Sojin Najeriya da Kamaru sun samu nasarar kashe ‘yan kungiyar Boko Haram a wani sumame da suka kai ranar 13 ga watan Afirilun 2019.

Sanarwar da Daraktan yada labaran rundunar ta Najeriya, Col Sagir Musa, ya fitar, tace sun samu nasarar kashe ‘yan ta’addar tare da kwace wasu makaman ‘yan ta’addar.

Sanarwa tace sojojin sun gudanar da aikin ne a arewacin kauyukan Wulgo, Tumbuwa, Chikum Gudu da Maryam.

Babu kisa ko raunata wani daga cikin jami’an sojin Najeriyar dama Kamaru.

Rundunar ta samu nasarar karbe makamai da dama daga wajen ‘yan Boko Haram sun hada da:

a. 5 x Gun Trucks
b. Several Motor Cycles
c. 5 x AK 47 Rifles
d. 1 x Automatic Revolver Galil Rifle
e. 1 x G3 Rifle
f. 2 x General Purpose Machine Gun
g. 2 x Anti Aircraft Guns
h. 4 x Rocket Propelled Gun Tubes
i. 1 x PK Machine Gun
j. 1 x M21 Rifle
k. 1 x Locally Made Dane Gun
l. 5 x Rocket Propelled Gun Tubes Bombs
m. 1000 x Assorted rounds of different calibre ammunition
n. 5 x AK 47 Magazines
o. Several Links of 12.7 MM
p. 1 x Land Cruiser Buffalo
q. 1 x Nissan GT
r. 1 x Land Cruiser destroyed
s. 1 x flag and a Grinding Machine.

Rundunar Sojin ta jagoranci sumamen karkashin “Operation Lafiya Dole”

Karin Labarai

Masu Alaka

A tantance jami’an tsaro domin ana zargin akwai hannun su a hare hare -Sheikh Sani Jingir

Muhammad Isma’il Makama

Sojojin Saman Najeriya sun fatattaki mafakar Boko Haram a dajin Sambisa, sun hallaka da dama

Dangalan Muhammad Aliyu

Zamafara: Sojojin Najeriya sun kashe ‘yan bindiga sama da 20

Dangalan Muhammad Aliyu

N3000 ce tayi sanadiyyar shigarmu Boko Haram – Tsohon dan Boko Haram

Dabo Online

Kamfanin Kera Motoci mallakar sojojin Najeriya na bukatar Naira Biliyan 1 – Buratai

Dabo Online

Muna sa ran sabbin Sojoji zasu iya tunkarar kowanne kalubale – Gen Sani Muhammad

Mu’azu A. Albarkawa
UA-131299779-2