A kokarinsa na inganta asibitoci na fadin jahar Borno, Gwamna Babagana Umara Zulum ya amince da daukan likitocin jinya a dukkanin asibitocin jihar. Wakilin Dabo FM a Maiduguri, Ibrahim Mustapha …
Maiduguri
-
Labarai
Shin shugaban kasar Kamaru yana raye? – ‘Yan Kamaru mazauna Maiduguri sun nemi sanin gaskiyar lamari
Wasu al ummar Kamaru dake zama a Maiduguri fadar Gwamnatin jihar Borno sunbayya cewa yanzu lokaci yayi da ya kamata a sanar dasu hakika nin gaskiya game da rashin ganin …
-
An wayi gari da kara wa Daliban Jami’ar Maiduguri kudin Makaranta “da ya wuce hankali” – a cewar Daliban. DABO FM ta tattaro cewa a ranar Talata, hukumar gudanarwar jami’ar …
-
‘Yan ta’addan kungiyar Boko Haram sun can suna kone gidajen al’umma a kauyen Mifa da ke karamar hukumar Chibok na jihar Borno. Wani mazaunin kauyen ya shaidawa The Cable cewa …
-
A daren jiya Lahadi wayewar yau Litinin wasu mahara dauke da muggan makamai suka kai hari jami’ar Maiduguri. Maharan da ake kyautata zaton ‘yan Boko Haram ne, sun shiga makarantar …
-
Labarai
An zargi ‘yan Boko Haram da hannu a hari yayin Sallar ‘Tahajjud’ a Maiduguri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSashin Hausa na BBC ya rawaito cewa wasu ‘yan bindiga da ake zargi ‘yan kungiyar Boko Haram ne sun tarwatsa wasu masu sallar Tahajjud a jihar Borno. “An kai harin …
-
A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban kasa tare da ‘yan majalissun wakilai da dattijai. Da misalin karfe 5:52am, an jiyo …
