A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban kasa tare da ‘yan majalissun wakilai da dattijai.
Da misalin karfe 5:52am, an jiyo karar fashewar abubuwa da ake zargi da bama-bamai a titunan Dambo, Bulumkutu da Njimtilo dake garin na Maiduguri.
Kimanin bama-bamai ne suka tashi a safiyar yau, tare da harbe-harbe a wuraren daban daban na jihar Borno.
A kwanakin baya hukumar tsaron Najeriya ta bada tabbacin bada tsaron a fadin Najeriya.
Sauran labarin na zuwa…