Da misalin karfe 1 na rana ne wata motar tankar mai da ke shake da man getir ta fadi a kusa da gidan man NNPC a yankin Dan Magaji kan …
Zariya
-
Labarai
Kaduna: Rikicin tsige kakakin majalisar karamar hukumar Zariya ya kara tsanani, an garzaya Kotu
Har yanzu rikicin shugabancin da ta barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya ta Jihar Kaduna na cigaba da ruruwa tun bayan da a kwanakin baya DABO FM ta rawaito …
-
A Litinin din da ta gabata ne, tsaffin daliban ajin karatu na 2011 na kwalejin Alhudahuda da ke Zariya suka gudanar da gagarumin taro domin gudanar da jawabai da kaddamar …
-
Labarai
Kungiyar ‘Ina Mafita Al’umma’ ta yi shagalin Sallah tare da marayu, ta yanka musu raguna 250
Kungiyar Ina mafita Al-umm da ke Zariya Jihar kaduna, ta yi wa marayu 250 layya, tare da baiwa wasu iyayen marayun mata tallafin kudi N10,000 saboda su yi sana’a don …
-
Sakamakon taron gaggawa na kwamitin tsaro na karamar hukumar Zariya, Jihar Kaduna ya kira, kwamitin ya dauki matakan gaggawa domin dakile yaduwar cutar sarkewar numfashi ta Covid-19 bayan da aka …
-
Labarai
Rabon kayan tallafin abincin ya kankama a Zariya, yayin da a Sabon Gari ake shirin farawa – Sani
A yayin da rabon kayan abinci da gwamnatin Jihar Kaduna ta samar ya shiga rana ta biyu a karamar hukumar Zariya, yanzu haka al’ummomin wasu anguwanni sun bayyana godiyar su …
-
A karon farko an a shekarar 2020 ruwan sama mai karfin gaske ya sauka a garin Zariya da ke Jihar Kaduna. Ruwan da aka fara da misalin karfe 5:45 na …
-
Tun bayan da rikicin cikin gida ya barke a majalisar kansilolin karamar hukumar Zariya a Jihar Kaduna, yanzu haka membobi 7 daga cikin 13 na ‘yan majalisar sun amince da …
-
Yanzu haka dai an kaddamar da fara sayar da takardar mallakar sabbin rumfana na rukunin shagunan da gwamnatin Jihar Kaduna da hadin gwiwan wani kamfani za su gina a sabuwar …
