Gidauniyar Hadeeyatul Khair da wasu mata a jihar Kano suka kafa ta kai tallafin kayan abinci da tufafi zuwa gidan marayu da gidan yari a jihar Kano. A ranar 7 …
Taskar Matasa
-
Taskar Matasa
‘Yar Najeriya mai shekaru 21 tayi fice bayan kammala karatun kiwon lafiya a kasar Turkiyya
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYar Najeriya mai shekaru 21 da ta kammala karatun digirinta a fannin “Nursing” ungozoma tayi fice a cikin daliban kasashen waje da suka kammala karatun tare. Maryam Ahmad Abdulhamid, yar …
-
Taskar Matasa
‘Yan Matan Arewa sun bukaci a fara yiwa mazaje gwajin hauka kafin a daure musu aure
by Dabo Onlineby Dabo Online‘Yan Matan sun bukaci a fara yiwa maza gwajin hauka kafin aure saboda karuwar duka da maza sukeyi. A cigaba da shirin Daga Shafukan Instagram, yau ma DABO FM tayi …
-
Ya kamata ace a kullum hankali da ilimi su ne jagorori gurin aiwatar da rayuwar mu ta yau da gobe, democradiya ta bamu damar yin za6e ne domin mu zakulo …
-
Assalamu Alaikum,Tareda Girmamawa nake Rubuta maka wannan budaddiyar Wasika a gare ka domin tunasar dakai wasu muhimman batutuwa na Siyasa daka manta dasu. A ‘Yan kwanakin Nan najika Kanata magana …
-
A sati biyun da suka shude ne alummar Najeriya suka fito domin kada kuri’ar su ga mutumin da suka ga ya dace ya mulke su a matakin shugaban kasa, sanatoci, …
-
Sanin kowa ne cewa ilimi shi ne jigon rayuwar alumma a kowane matakin rayuwa, babu wata alkarya da zata samu cigaba ko kuma ta zama abin kwatance a idon duniya …
