Hukumar dake kula da cututtuka ta Najeriya, NCDC ta sake tabbatar da samun karuwar masu dauke da cutar Covid-19 guda 20 a daren Laraba.
Kamar yadda hukumar ta bayyana a shafinta na yanar gizo gizo da shafin Twitter, tace adadin wadanda aka tabbatar a Najeriya ya zama 274.
“A yau da misalin karfe 09:00 na dare an sake samun masu dauke da cutar ‘Corona Virus’ guda 22. An samu guda 15 a Lagos, 4 a Abuja, 2 Bauchi da 1 a Edo.”
Twenty-two new cases of #COVID19 have been reported in Nigeria: 15 in Lagos, 4 in the FCT, 2 in Bauchi, 1 in Edo
— NCDC (@NCDCgov) April 8, 2020
As at 09:00pm 8th April there are 276 confirmed cases of #COVID19 reported in Nigeria. Fourty-four have been discharged with six deaths pic.twitter.com/Z7W9nJNowS
