Kiwon Lafiya

Yin Tusa tsakanin Ma’aurata tana ƙara danƙon soyayya – Masana Lafiyar Jiki

Masana sun tabbatar da tusa a matsayin babbar hanya ce dake magance cututtuka irinsu; Ciwon Zuciya, Ciwon Siga, Rage rikicewar tsofaffi da Ciwon Gabbai.

Masana a jami’ar Delta Zeta dake kasar Birtaniya sun gudanar da bincike cewa shakar warin tusa nada matukar amfani a jikin dan Adam.

A cewar masanan, shakar warin tusa yana kare mutum daga r kamuwa da wasu cututtuka irinsu Ciwon Daji, Sankara, Sanyin Kashi da wasu cututtukan.

“Warin Tusa na dauke da sinadarin AP 30 wanda yana kare mutum daga kamuwa da cututtuka.” – Mark Wu,  Malamin daya jagoranci binciken.

Ga jerin wasu daga cikin amfanin tusar a jiki:

1. Tana kare mutum daga kamuwa da cututtukan dake kama zuciya.

2. Tana kare mutum daga kamuwa da cutar shanyewar bangaren jiki.

3. Warin tusar na kare mutum daga kamuwa daga yawan mantuwa.

4. Tana kuma kare mutum daga kamuwa da cutar dajin dake kama dubura.

5. Warin tusar na kare mutum daga kamuwa da cutar sanyin kashi.

Mr Mark ya kara da cewa, yiwa juna tusa ga ma’aurata abune da yake da amfanin gaske. 

“Yin tusa ga juna a hanci, musamman ma’aurata, na kara dankon soyayya a tsakanin ma’auratan saboda wani sinadari dake cikin tusar.”

Daga karshe yayi kira ga masoya da ma’aurata da su rika yi wa juna tusa mai doyin gaske saboda sabunta soyayya a tsakanin su sannan kuma da samun lafiya nagartacciya.

A binciken jami’ar Exeter dake Birtaniya ta gabatar, binciken yace tusa na zama magani ko kariya daga tsayarwar bugun zuciya, rage gigin tsufa.

Masanar sun kiriri wani sinadarin AP39, wanda yake aiki kwatankwacin Hydrogen Sulfide.

Tusa na dauke da sinadarin Hydrogen Sulfide, yana daya daga cikin sinadarai masu warin gaske wanda yake samuwa yayin nike abinci tin daga makogwaro.

Masanan sunce yana da illa idan yazo dayawa, sai dai idan yazo kadan, yana kare kwayoyin halitta daga kamuwa daga cututtuka tare da taimakawa wajen warkar da wasu a cikin jiki.

Cuttuka suna gajiyar da kwayoyin halitta, idan kwayoyin halitta suka gaji, sukanyi kokari wajen janyo “Enzyme” domin samawa kansu Hydrogen Sulfide.

Sinadarin yana taimakawa wajen adana “Mitochondria”, wanda ke da samar da makamashin karfafar tashoshin gudanar jini a cikin jiki  tare da daidaita kumburi. A rashin wannan sinadarin, kwayoyin halittu suna mutuwa. Masana sun kara da cewa, sinadarin yana hana lalacewar “Mitochondria” tare da kuma tabbatar da cewa wata babbar hanya ce ta magance cututtuka irinsu; Ciwon Zuciya, Ciwon Siga, Rage rikicewar tsofaffi da Ciwon Gabbai.

Masana sun kara da cewa, sinadarin yana hana lalacewar “Mitochondria” tare da kuma tabbatar da cewa wata babbar hanya ce ta magance cututtuka irinsu; Ciwon Zuciya, Ciwon Siga, Rage rikicewar tsofaffi da Ciwon Gabbai .

Masu Alaka

Mata sama da miliyan 36 ne ke fama da tabin hankali a Najeriya – Bincike

Dabo Online

Cin Nama yana kara yawaitar wari a jikin ‘Dan Adam – Masana

Dabo Online

Zogale yafi kaza: Najeriya zata shuka zogalen naira Biliyan 9

Muhammad Isma’il Makama

Yayin da take yi wa Maza illa, ‘Agwaluma’ tana yi wa mata maganin cutar cizon Sauro

Dabo Online

Kashi 18 daga cikin 30 na masu tabin hankali a Najeriya, Mata ne – Likitan Kwakwalwa

Dabo Online

Kiwon Lafiya: Mata suna gane namiji mai karyar Ido na ganin Ido – Binciken Kwakwalwar

Dangalan Muhammad Aliyu
UA-131299779-2