Zabe2019: An kama ‘dan PDP da sakamakon zabe na bogi, a jihar Abia

Karatun minti 1

An kama wani matashi tare da sakamakon zaben shugaban kasa a jihar Abia.

Ma’aikatan sintiri sun kame wannan matashi tare da wasu takardu da sukayi kama da sakamakon zaben shugaban kasa na bogi.

Matashin yace mai baiwa gwamna shawara kan harkar matasa na jihar Abia shine ya basi takardun domin ayi amfani dasu a matsayin sakamako na gaskiya.

Jami’an tsaron basu ce komai akan  rahotan lamarin ba har yanzu.

Kalli bidiyo.

Karin Labarai

Sabbi daga Blog