Majalissar Dinki Duniya ta ce manoma 110 aka yi wa yankan rago a kauyen Zamarmari na jihar Borno. Mayakan Boko Haram dai ake zargi da aikata ta’addancin a kan manoman …
Borno
-
Rahotanni sun bayyana yadda kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram ta yi wa wasu manoma wadanda yawancin manoman shinkafa ne yankan rago garin Zamarmari da ke karamar hukumar Jere a …
-
Gwamnan jihar Diffa ta jamhuriyar Nijar ya kai ziyarr kwana 2 zuwa jihar Borno domin jajantawa Gwamna Babagana Umara Zulum bisa iftila’in da ya faru da shi a kwanakin baya …
-
Gwamnan jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya ce gwamnatin jihar za ta yi duk mai yiwuwa wajen dakile shan miyagun kwayoyi a fadin jihar baki daya. Gwamnan ya bayyana haka …
-
Gwamnan jihar Borno farfesa Babagana Umara Zulum zai tantance malaman makarantun firamare matakin farko. Babagana Zulum ya bayyana haka ne a yayin zama da ya gudanar da mahukunta kan sha’anin …
-
Shugaban Najeriya, Muhammadu Buhari ya dora alhakin kashe-kashen dake faruwa wanda yan kungiyar Boko Haram da sauran yan ta’adda keyi a kwana-kwanan nan a arewacin Najeriya musamman a jihohin Katsina, …
-
Babagana Zulum, gwamnan Borno ya bayyana cewa yanzu fadan gaskiya ya zama matsala a Najeriya, ya fadi haka ne a wani taro da manyan shugabannin tsaro na gida Najeriya dama …
-
Shugaban kasar Najeriya, Muhammadu Buhari ya bayyana cewa sojojin Najeriya nada kwarewar da zasu fatattaki Boko Haram a arewa maso gabas. Majiyar Dabo FM ta bayyana cewa Buhari yayi wannan …
-
Labarai
Sabon Gwamnan jihar Borno bai iske ma’aikaci ko guda 1 ba, a ziyararshi zuwa babbar sakatariya a Maiduguri
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSabon gwamnan jihar Borno Engr Babagana Umara Zulum ya bayyana rashin jin dadinshi bisa rashin iske ma’aikata a babbar sakatariyar jihar Borno a lokacin da ya kai ziyarar bazata zuwa …
-
Labarai
Bamu da wani babban buri illa sake gina ‘Yankin Arewa maso Gabas – Osinbajo
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya ce sake gina yankin arewa maso gabashin Najeriya shine babban kudirin gwamnatin su. “Damuwar sake gina yankin arewa maso gabasi, shine babban kalubalen …
-
A safiyar yau ta Asabar, ranar da ‘yan Najeriya zasu kada kuri’unsu na zabar sabon shugaban kasa tare da ‘yan majalissun wakilai da dattijai. Da misalin karfe 5:52am, an jiyo …
-
Kungiyar Boko Haram ta kashe mutane 15 tare da yin awon gaba da mutun 12 a wasu hare-hare data kai a karamar hukumar Jere da Gwoza dake jihar Borno. ‘Yan …
