Home SiyasaHakki ne mu taru wajen Ilimantar da ‘ya yanmu don zama masu daraja in sun girma – Kwankwaso

Hakki ne mu taru wajen Ilimantar da ‘ya yanmu don zama masu daraja in sun girma – Kwankwaso

by Dabo Online
0 comments
Kwankwaso

Tsohon gwamnan jihar Kano, Engr Dr Rabi’u Musa Kwankwaso yayi kira ga iyaye da su kulawa da ‘yayansu domin sauke nauyin da yake kansu.

Kwankwaso ya bayyana haka ne a sakon nuna murnar ga ranar da majalissar dinkin duniya ta ware wa yara duniya, “Ranar Yara” “Children’s Day”.

Sakon daya wallafa a shafinshi na twitter, Kwankwaso yace hakki ne daga wuyan iyaye dama al’umma wajen kula da tsare tarbiyya da Ilimin yara.

“Ya rataya a wuyan mu, mu hadu wajen kulawa, Ilimantar da ‘yayanmu domin su tashi cikin bin dokokinmu da al’adu a matsayinsu na manya masu daraja.

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00