Home WasanniHotuna: ‘Yan Matan Najeriya sun lashe gasar Kwallon Kwando ta nahiyar Afirika

Hotuna: ‘Yan Matan Najeriya sun lashe gasar Kwallon Kwando ta nahiyar Afirika

by Dabo Online
0 comments

Kungiyar Kwallon Kwando ta ‘yan Matan Najeriya ta samu nasarar lashe gasar nahiyar Afirika.

Hoton FIBA

Najeriya ta doke takwararta ta kasar Senegal, inda Najeriya ta samu 65, Senegal ta samu 55.

Wannan ne karo na biyu da Najeriya ta doke kasar Senegal a wasan karshe na gasar.

Dukkanin hotunan mallakar FIBA ne

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00