0
Labarin da ke shigo mana Yanzu haka, na nuni da cewa tsohuwar Sanata a majalissar Dattijan Najeriya, kuma tsohuwar Ministar matan Najeriya, wacce tai wa jam’iyyar UDP takarar Gwamna a kakar zaben da ya gabata, Hajiya, Aishatu Jimmai Alhassan ta tattara komatsanta daga jam’iyyar UDP ta koma jam’iyyar PDP da ranar yau Asabar.
