0
Wata magiyar jaidar Daily Trust ta rawaito cewa mutane hudu sun rasa rayuwakansu a taron yakin neman zaben shugaba Muhammadu Buhari.
Lamarin ya faru ne bisa turmutsu-tsu da aka samu da kuma tare hanya da wasu sukayi a kofar fita ta Aboki dake filin wasa na Amasiemeka.
Sauran labari yana shigowa.
