Home Siyasa#NigeriaDecides2019: Atiku ya lashe akwatin gidan Kwankwaso

#NigeriaDecides2019: Atiku ya lashe akwatin gidan Kwankwaso

by Dabo Online
0 comments

A cigaba da tattara bayanan sakamakon mazabun fadin tarayyar Najeriya, dan takarar PDP, Atiku Abubakar ya lashe akwatin kofar gidan Kwankwaso.

Ga jerin kuri’u

APC – 72

PDP – 156

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00