1
Maganar shugaba Buhari.
Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga al’ummar Najeriya da su tabbata sun zani nagartattun mutane a kowace jam’iyya suka tsaya neman takara.
Shugaban yayi wannan kira ne a wata ganawa da yayi da manema labarai kamar yadda zaku saurara.
