Zaben Kano: Gwamna Ganduje ya karbi takardar shaidar lashe zaben Gwamnan Kano daga INEC

by Dabo Online
0 comments

Yau Laraba, 03/04/19, hukumar INEC ta rabawa zabbaben  Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, tare da mataimakinshi, Dr Nasiru Yusuf Gawuna da zababbun ‘yan majalissun jiha shaidar lashe zaben da aka gudanar makonnin da suka wuce.

B38285CF EB12 463E B679 506FD0D54047 - Dabo FM

A ‘yan kwanakin nan dai anyi ta yada maganganu cewa hukumar INEC din taki baiwa Gwamnan da mataimakin shi shaidar lashe zaben.

Taron da akayi yau a filin wasa na Sani Abacha dake Kano, ya samu halartar manya-manyan ‘yayan jami’iyyar APC na jihar Kano.

41B2151C 67AD 4608 A814 74084F391659 - Dabo FM

Karin Labarai

You may also like

-
00:00
00:00
Update Required Flash plugin
-
00:00
00:00