Wasu majiyoyi sun yi nuni da cewa tsohon shugaban APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas zai zama shugaban riko na jami’iyyar. Hakan na zuwa ne bayan da uwar jami’iyyar …
APC Kano
-
Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana cewa yayi wa tsohon mai gidan sa kuma tsohon gwamnan Kano, Sanata Rabiu Kwankwaso ritaya da karfin tuwo a siyasa. Majiyar Dabo FM …
-
LabaraiSiyasa
Ganin sabon dan majalisar PDP da ya kayar da Kofa tare da shugaban APC ya jawo cece-kuce
Hotunan sabon zababben dan majalisar Kiru da Bebeji na jam’iyyar PDP, Ali Datti Yako da shugaban jam’iyyar APC, Abdullahi Abbas a lokacin karbar satifiket ya jawo cece-kuce a kafafen sada …
-
Labarai
Kofa ya tsugunna mana har kasa don mu roki mutane su zabe shi amma suka ki – Abbas
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, Hon Abdullahi Abbas, ya bayyana tsugunawar da tsohon dan majalissar tarayya, Hon Abdulmuminu yayi matsayin roko dan a nema masa kuri’ar jama’a. Shugaban ya …
-
Tsohon dan majalisan wakilan tarayya, AbdulMumini Jibrin, ya fadi ba nauyi a zaben mai-mai da aka gudanar a mazabar Kiru/Bebeji na jihar Kano. Majiyar Dabo FM ta bayyana Jibrin wanda …
-
Wasu daga cikin ‘yan PDP kwankwasiyya da suka sauya sheka zuwa APC Gandujiyya sun sake tsallan bakadai sun dawo gida bayan kwana 1 da sauya shekar tasu. Majiyar Dabo FM …
-
Dan majalisar tarayya na Kiru da Bebeji wanda kotu ta soke zaben sa, Abdulmumin Jibrin Kofa ya shiga tsilla tsilla bayan da dattawan jam’iyyar APC ta jihar Kano suka ce …
-
Sanannen mawakin gambara na arewacin Najeriya, Dauda Kahuta Rarara ya saki sabuwar waka a jajiberin ranar yanke hukuncin kotun kare kukan ka. Rahoton Dabo FM ya bayyana wakar ta fara …
-
Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. …
-
Siyasa
Jami’iyyar APC ta jaddada dakatar da Hon Abdulmuminu Kofa na tsawon kwanaki 365
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’iyyar APC a matakin jiha ta jihar Kano, ta jaddada hukuncin dakatar da dan Majalissar Tarayya mai wakiltar Bebeji/Kiru daga jami’iyyar na tsawon watanni 12. Hakan na zuwa ne bayan …
-
Siyasa
Duk wata rigima da akeyi a Kano akwai hannun Abdullahi Abbas a ciki – Hon Abdulmumin Jibrin
by Dabo Onlineby Dabo OnlineHon Abdulmumin Jibrin, dan majalissar tarayyar mai wakiltar karamar hukumar Bebeji/Kiru, ya bayyana Abdullahi Abbas, shugaban jami’iyyar APC na jihar Kano, a matsayin musabbabin dukkanin wata rigima da akeyi a …
-
Siyasa
Zaben Kano: Gwamna Ganduje ya karbi takardar shaidar lashe zaben Gwamnan Kano daga INEC
by Dabo Onlineby Dabo OnlineYau Laraba, 03/04/19, hukumar INEC ta rabawa zabbaben Gwamnan jihar Kano, Dr Abdullahi Ganduje, tare da mataimakinshi, Dr Nasiru Yusuf Gawuna da zababbun ‘yan majalissun jiha shaidar lashe zaben da …
