Audio: Kar kuyi Sak, ku zabi masu Amana – Buhari

Karatun minti 1

Shugaban kasa Muhammadu Buhari yayi kira ga al’ummar Najeriya da su tabbata sun zani nagartattun mutane a kowace jam’iyya suka tsaya neman takara.

Shugaban yayi wannan kira ne a wata ganawa da yayi da manema labarai kamar yadda zaku saurara.

Maganar shugaba Buhari.

Karin Labarai

Dangalan Muhammad Aliyu

•Sublime of Fagge's origin.
•PharmD candidate

Latest from Blog