//
Wednesday, April 1

Nayi Tir da shigar tsiraicin da Rahama Sadau tayi -Mai Sana’a

Google+ Pinterest LinkedIn Tumblr +

Tin bayan da jarumar wasan hausa ta fitar da wasu hotuna na bikin cikar ta shekaru 26 da haihuwa mutane suka ringa Allah wadai da shigar da tayi.

Jarumi Musa Mai Sana’a ya bi sahun masu takaici da wannan shiga ta jarumar, inda Dabo FM ta ga ya fitar ta feginsa na Instagram cikin fushi yana fadin baza su lamunta ba.

Mai sana’a yace “Yanzu [‘Yan Fim] kunki ku gaya wa yar uwarku gaskiya koh, tayi bazde a Kaduna tayi a Abuja tayi a Jos tomu baza a zo kano ayi mana wannan shegantaka da gwiwoyi a waje ba wallahi.”

Ya kara da cewa “Kuke jawa yan wasan hausa zagi, ya kamata ki koma ga Allah kije ki rungumi yan uwanki marayu, nan gaba gidan wani za’a kaiki.”

Karin Labarai

Share.

Comments are closed.

%d bloggers like this:
DABO FM 2020