Kwamishinan ilimi na jihar Kaduna, Dr Shehu Makarfi ya bayyana tini gwamnatin jihar ta shirya tsaf domin kaddamar da shirin bada ilimi kyauta tun daga matakin firamare har sakandare. Dabo FM …
Ilimi
-
El-Rufa’i ya bayyana hakan ne a ranar Juma’a a fadar shugaban kasa Abuja inda yace: “Mun bada umurninn cewa ya zama wajibi dukkan ma’aikatan ma’aikatar ilmin jihar Kaduna da ke …
-
Zariya, Nigeria An bayyana naiman Ilimi, a matsayin wani abu da ya zama wajibi kuma dole a halin da ake ciki a yau, domin shi ne kadai madogara da mutum …
-
Domin kara tsaftace harkokin Ilimi a fadin kasar nan, Gwamnatin tarayya za ta fara tantance takardun Digiri da ‘yan Najeriya sukai a kasashen ketare. Ministan Ilimi na kasa, Malam Adamu …
-
Gwamnatin tarayya zata fara kamen iyayen da suka ki saka ‘yayansu a makaranta. Da yake bayyana jawabi a taron manema labarai na ma’aikatar ilimi, Ministan Ilimin Najeriya, Malam Adamu Adamu …
-
Labarai
Ginin babban dakin karatun Abuja zai lakume Naira biliyan 50 – Ministan Ilimi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMinistan Ilimin Najeriya, Malam Adamu Adamu, yace za’a kashe kimanin naira biliyan 50 wajen karasa ginin babban dakin karatu dake garin Abuja. Ministan yace gwamnatin shugaba Buhari zata bazatayi kasa …
