Gwamnatin jihar Kaduna ta sake rufe makaratun jihar saboda fargabar sake barkewar cutar Korona a jihar. Ma’aikatar Ilimi ta jihar Kaduna ce ta sanar da rufe dukkanin makarantun jihar a cikin wata…
Hukumar Lafiya ta duniya ‘WHO’ ta ce akalla mutane miliyan biyu ka iya mutuwa idan har kasashe da sauran hukumomin lafiya suka kasa yin duk mai yuwawa wajen dakile cutar Koranbairas. DABO…
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta ce ta kashe kimanin Naira biliyan 30.5 daga watan Afrilu zuwa Yuli na wannan shekarar da muke ciki domin yaki da cutar Kwabid-19. Babban Akantan Najeriya, Ahmad Idris…
Gwamnatin jihar Ebonyi ta kaddamar da bada tallafin kawar da radadin da cutar Koronabairas ta haddasa a fadin jihar baki daya. DABO FM ta tattara cewa an bayar da tallafin ne a…
Masana ilmin kwayoyin cuta a jami’ar Oxford sun kirkiri rigakafin cutar Koronabairas da ta addabi duniya. Za a fara gwajin rigakafin kan mutane ranar Alhamis mai zuwa. Wannan ya biyo bayan wanda…
Tallafin Kwabid-19: Gwamnatin Jihar Jigawa ta karbi kayan abinci tirela 110 daga cikin tireloli 150 da gwamnatin tarayya ta bayar gudummawa domin rage radadin Koronabairas. Gwamnan jihar, Muhammadu Badaru Abubakar ne ya…
Hukumar Kidaya ta Najeriya ‘NPC’ ta yi hasashen cewar za a samu karuwar yara mata da zasu dauki ciki sakamakon rufe makarantu da gwamnatin Najeriya tayi domin yaki da cutar Kwabid-19. Kazalika…
Jaipur India (DABO FM) – Fitattun jarumawan Bollywood, Amitabh Bachchan da ‘danshi Abishek Bachchan sun kamu da cutar Kwabid-19, DABO FM ta tabbatar. Zuwa yanzu an kwantar da jarumawan a asibiti dake…