Babbar Kotu a jihar Kano ta bayar da belin Fatima Musa, matar da ake zargi da caccakawa mijinta, Sa’eed Muhammad, wuka a ciki. Lauya daga kungiyar kare hakkin mata mai …
Rikicin Matan Kano
-
Labarai
‘Yan sandan jihar Jigawa sun cafke Matar da ta watsa wa Mijinta ruwan zafi a al’aurarshi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
-
Labarai
Matar da ta kwararawa Mijinta tafasasshen ruwan zafi ta tsere zuwa jihar Jigawa – ‘Yan Sanda
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA ranar Litinin, rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da kame matar da ake zargi da kwarawa mijinta ruwan zafi bisa dalilin kara aure a garin Dambatta dake jihar …
-
Labarai
Da suwa Hanan take tarayya wajen ture-turen hotuna da maganganin batsa?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan bayyanar lamarin da aka zargi Fatima Musa (Hanan) da caccakawa mijinta Sa’eedu Muhammad, wuka a ciki, al’umma da dama sun magantu akan batun. Daga bangaren masu fafutukar kare …
-
Labarai
Mijin da matarshi ta caccakawa wuka ya bayyana hujjojin ture-turen hotunan batsa da takeyi da samarinta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineSa’eed Muhammad mijin da matarshi ta caccakawa wuka yayin taron manema labarai inda ya bayyana hujjojin daya dogara dasu na cewa matar tashi tana cin amanarshi. Sa’eed ya nuna hotunan …
-
Labarai
‘Mijinta ne yayi mata dukan tsiya ya caka wa kanshi wukar’ – Waye me gaskiya tsakanin dangin miji da matar?
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayan bayyanar faruwar wannan lamari ake ta samun rahotanni daban daban. Sai dai yayin binciken mu a nan DABO FM mun tattaro wasu bayanai daga majiyoyi guda hudu. DABO …
-
Labarai
Anyiwa Fatima Musa aure da Sa’eed a watan farko na haduwarsu bayan an rabata da wanda take so
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAuren dole ne yasa Fatima Musa ta caccaka wa mijinta wuka bayan haduwarsu da wata 1 kacal Bayan bincike da DABO FM ta gudanar, mun gano makasudin yunkurin da Fatima …
-
Labarai
Amarya ta caccaka wa mijinta wuka a karo na 3 da take yunkurin kashe shi
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAmaryar da ake zargi dake zama a jihar Kano ta caccakawa mijinta wuka a ciki bayan zamansu na watanni 6. An zargi Fatima Musa da caccakawa mijinta mai suna Sa’eed …
-
Labarai
Amarya a Kano ta caccakawa mijinta wuka bayan aurensu da watanni 6
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAn zargi amaryar dake zama a jihar Kano ta caccakawa mijinta wuka a ciki bayan zamansu na watanni 6. An zargi Matar mai suna Fatima Musa ta caccakawa mijinta mai …
-
Labarai
Kano: Budurwa ‘yar shekara 17 ta kashe kanta saboda mahaifinta ya saki mahaifiyar ta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineWata budurwa, Sadiya Shehu, mai shekaru 17 , ta kashe kanta saboda barkewar sa’in sa da iyayen ta wanda takai ga mahaifin ta ya saki mahaifiyar ta. Sadiya da suke …
