Shahararre kuma fitattacen jarumi a masana’antar Kannywood, Ali Nuhu ya kai karar abokin sana’arshi Adamu Zango. A wata majiyar sirri da muka bankado, mun samu labarin matakin da Ali Nuhu …
Nishadi
-
Rigima ta barke tsakanin manya kuma fitattun jarumawa a masana’antar Kannywood, Adam A Zango da Ali Nuhu. Ba wannan ne karon farko da jarumawan sukan samu sabani ba, saidai wannan …
-
LabaraiNishadiSiyasa
Zaben2019: Wasu ‘yan Najeriya mazauna kasar Indiya, sun bayyana murnarsu ga nasarar Buhari
A cigaba da nuna murna da farinciki da samun nasarar shugaba Muhammadu Buhari, wasu daliban Najeriya dake karatu a kasar Indiya sun bayyana irin nasu farinciki. Tattakin da suka gudanar …
-
A ranar Juma’a fitattacen jarumin Adamu Zango ya tasa keyarshi zuwa jami’iyyar PDP bayan wata ‘yar takadda da abokan sana’arshi a Kannywood. A shirye-shiryen gudanar da taron Kamfen din Atiku …
-
Fitacciyar jarumar, Rahama Sadau ta kammala karatun ta jami’ar Eastern Mediterranean University dake birnin Famagusta a kasar Cyprus. Ta kammala karatun ne a fannin “Human Resources Management”. Jarumar ta shiga …
-
Sani Danja, Fati Muhd, Zahraddin Sani, Al-amin Buhari da mai bada umarni Eemrana, sune manyan barayin Kannywood a cewar Ummi Zee-Zee. Bayanan data wallafa a shafinta na instagram, Ummi Ibrahim, …
-
Gayyatar ya biyo bayan shirye-shiryen yarima mai jiran gado, Muhammad Bin Salman Al Saud na maida kasar Saudiyya babban wajen shakatawa na duniya. Jay Z, fitaccen mawakin Hip-Hop dan asalin …
-
Jarumi Kader Khan, ya rasu ne a wani babban asibitin kasar Canada a ranar Litinin, 31 ga watan Disambar 2018. Jarumin dai ya sha fama da wata matsananciyar rashin lafiya …
