Kamar yadda dai aka saba, mukan garzaya shafukan sada zumunta na Instagram dan zakule abubuwan dake wakana tsakanin matsan Arewa. Yau ma mun garzaya wani shafi, inda ‘yan mata suke …
Nishadi
-
Nishadi
Arewa24 na neman Jarumai don taka rawa a shirin ‘Kwana Casa’in’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGidan Talabijin na Arewa24, ma shiryan shirin Dadin Kowa da Kwana Casa’in sun bude kafar neman jarumai domin taka rawa a sabon shirinsu na Kwana Casa’in. Sanarwar ta fito daga …
-
LabaraiNishadi
‘Yan Bindiga sun sace ‘dan uwan Sani Mu’azu, gwamnan ‘Alfawa’ na shirin ‘Kwana Casa’in’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineMasu garkuwa da mutane sun sace Salisu Mu’azu ma shiryin fim a Kannywood, dan uwan fitaccen jarumi, Sani Mu’azu na masana’antar Nollywood da Kannywood. Masu garkuwar dai sun sace Salisu …
-
Nishadi
KANNYWOOD: Ban tsugunna har kasa don bawa Nabruska hakuri ba – Hadiza Gabon
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace bata tsugunna har kasa don baiwa jarumi Musatapha Nabruska hakuri ba. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta …
-
Nishadi
Gobara a Kannywood: Mun sasanta da Mustapha Nabruska – Hadiza Gabon
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitacciyar Jaruma a masana’antar fim ta Kannywood, Hadiza Aliyu Gabon, tace sun sasanta da jarumi Musatapha Nabruska. Hakan na zuwa ne bayan da jarumar ta karyata labarin da sashin Hausa …
-
Nishadi
Babu wanda Mata suke So iri na, me zanyi da Aure? – Adamu Zango
by Dabo Onlineby Dabo OnlineAdam A. Zango, Jarumi a masana’antar fina-fina ta Kannywood ya bayyana cewa ‘yan mata sunfi sonshi akan kowa dake masana’antar fim, don haka me zai yi da aure. Adam Zango …
-
Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya bayyana cewa, “Mutane su sani, mai auri-saki, ba mazinaci bane. Adam Zango ya bayyana haka ne a wata ganawar shi …
-
Nishadi
Duk mai hankali bazai hada ni da su Sheikh Dahiru Bauchi, Kabiru Gombe da Dangote ba – Adamu Zango
by Dabo Onlineby Dabo OnlineShahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin ya …
-
Shahararren jarumi da mawaki a masana’antar Kannywood, Adamu Zango ya kara bayyanawa duniya cewa shine jarumin da yafi kowanne suna a duniya. Wannan ne karo na biyu da jarumin ya …
-
Tin bayan fitowar wasu faifayen bidiyoyi a waje da yayi kama da kasuwar Waya ta Farm Center dake jihar Kano, bidiyon na wani mutun mai sana’ar siyar da takalma cikin …
-
Wata babbar Kotu a jihar Kano ta baiwa rundunar ‘Yan sandan jihar Kano umarnin kame fitacciyar jarumar wasan Hausa , Hadiza Gabon. Kotun ta bada umarnin ne biyo bayan kin …
-
Nishadi
Ko dan darajar sunan Ali Nuhu dana sakawa ‘da na, bai kamata ya kaini Kotu ba – Zango
by Dabo Onlineby Dabo OnlineFitaccen jarumin Kannywood, Adamu Zango ya bayyana rashin jin dadinshi bisa yacce jarumi Ali Nuhu ya kaishi gaban kotu. Adam Zango yace lallai Ali Nuhu ya bashi kunya matuka, domin …
-
Haj Binta Kofar Soro, shahararriyar yar wasan kwaikwayo ta masana’antar Kannywood ta rasu. Ta rasu yau Asabar, 4 ga watan Mayun 2019. Muna fatan Allah yajikanta da rahma. Wasu daga …
-
Nishadi
Ƙasaitaccen mai barkwanci ‘Shagirgirbau’ ya bude shafi a Youtube
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBadamasi Usama, dan asalin garin Gezawa dake jihar Kano, wanda aka fi sani da “Shagirgirbau, Celenburuti, Shakatafi ko Sha tara” ya kaddamar da shafinshi a manhajar Youtube. A yan kwanakin …
-
Nishadi
Wasu Matan Arewa suna nemawa Mahaifiyarsu mai shekaru 60 miji a shafukan sada zumunta
by Dabo Onlineby Dabo OnlineA cigaba da zakulo irin abubuwan da suke faruwa tsakanin Mata da mazan Arewa a shafukan sada zumunta, yau ma mun sake komawa manhajar Instagram inda mukayi duba a shafin …
-
Nishadi
‘Yan Matan Arewa sun fara tallar kansu ga Mazan Aure tin bayan Auren yaro ‘dan shekara 17
by Dabo Onlineby Dabo OnlineTin bayyanar auren Abba, yaronnan mai shekaru 17, mata dayawa a shafukan sada zumunta suka bullo da wata sabuwar hanyar neman mazan aure musamman a manhajar Instagram. Bayan bincike da …
-
-
Matashiyar Jarumar Kannywood Amina Amal ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya manta sabo. Jaridar Leadership Hausa ta rawaito cewa Amal ta nemi Hadiza Gabo ta biyata diyyar Naira Miliyan …
-
Shahararrun jarumawan Kannywood, Adam A. Zango da Ali Nuhu sun shirya bayan wani dan rikici daya ratso tsakaninsu. Manya a Kannywood ne suka shirya jarumawan, hakan yasa jarumi Ali Nuhu …
-
Amina Amal, jaruma a masana’antar Kannywood ta mika jaruma Hadiza Gabon gaban kuliya domin neman hakkinta. Amina Amal ta fitar da takarda dauke da saka hannunta tare da jerin sunayen …
