Wasu ‘yan Najeriya masu amfani da shafukan Twitter, sun yi kira ga gwamnatin kasar kan ta kai wa kasar Amurka dauki sakamakon barkewar rikicin zabe. Ana zargin magoya bayan shugaba …
Amurka
-
Gwamnati kasar Amurka ta nemi wasu wasu ‘yan Najeriya sama da 370 da su fice su bar kasar bisa karya wasu dokokin kasar. Cikin laifukan da gwamnatin kasar ta ce …
-
Kimanin Sojojin Amurka dozin uku ne suka samu rauni a kwalkwalwa sakamakon harin ramuwar gayya da kasar Iran ta kai sansanin sojin Amurka dake Iraqi, hedkwatar Sojin Amurka, Pentagon ta …
-
BincikeFasahar MatasaLabaraiMatsalarmu a YauSanarwa daga Al’umma
Yadda za mu kare kan mu daga kamuwa da cutar zazzabin ‘Lassa’ -Dr Abdul’aziz T. Bako
Zazzabin Lassa, ciwo ne da kan iya jawo mutum ya rika zubar da jini ta kowace mafaka (hanci, baki, ido, da sauransu), har ma Idan abin ya zo da ajali, …
-
Labarai
Yanzu-Yanzu: Mahaifin matashin da baturiya ta biyo Kano zai kai maganar gaban jami’an tsaro na ‘SSS’
Mahaifin matashin da baturiya ta biyo unguwar Panshekara dake jihar Kano, Malam Isa Sulaiman, yace zai kai maganar gaba jami’an tsaro na farin kaya wato State Security Service. Matashin ya …
-
DuniyaLabarai
Yakin Duniya III: Majaisar Iraqi ta yanke hukuncin fatattakar sojojin Amurka daga kasarta
Majalisar Dokokin Kasar Iraki ta yi wani zama na musanman inda ta yanke hukunci akan fitar da sojojin Amurka daga kasarta. Rahoton Dabo FM ya bayyana Majalisar dai karkashin shugabancin …
-
Malaman Kimiyyar Amurka sun bayyana cewar sakamakon wani bincike da suka gudanar ya bayyana yin azumi a kowanne mako ko kuma kame baki daga barin cin abinci na wasu awanni …
-
Shugaban Kasar Najeriya, Muhammad Buhari ya bayyana cewa yana mulkin Najeriya ne cikin nutsuwa da kokarin tabbatar da hadin kan kasar. Bayanin yana kunshe cikin wata takarda da mai bawa …
-
Majalissar Dokokin kasar Amurka tana shirin tsige shugaban kasar Mr. Donal Trump. Yan majalissar Democrat ne dai ke kkkarin aiwatar da wannan shiri. Yanzu haka ‘yan majalissar suna dakon samun …
-
Labarai
Haramcin shiga Amurka ga yan siyasar da sukayi madugin zabe zai shafi iyalansu -Amurka
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKasar amurka ta bayyana cewa haramci shiga kasar da tayi wa wasu ‘yan siyasa a Najeriya da sukayi magudi ko tada zaune tsaye a lokutan zabe zata shafi iyalansu. DABO …
-
Labarai
An dauke wuta a birnin New York na kasar Amurka a karon farko cikin shekaru 42
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKalli Bidiyo Mallakar New York Times
