Tun bayan nasara da gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya samu a zaben gwamna da aka gabatar bayan ankai ruwa rana da jam’iyyar adawa ta PDP da dan takarar …
Abba K yusuf
-
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya taya zababben Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje murnar nasarar da ya kara samu a kotin kare kukan ka. Dabo FM ta tattara cewar sanarwar …
-
LabaraiSiyasa
Kotun Koli: Farfaganda baza ta canza abinda Allah ya tsara ba -Abba ya yiwa Ganduje martani
Dan takarar gwamna a jamiyyar PDP ta jihar Kano, Injiniya Abba Kabir Yusif ya bayyana babu wata farfaganda da zata firgita shi a kan shari’ar zaben gwamnan Kano daya shigar …
-
Kafatanin shugabancin jam’iyyar APC na jihar Kano sun dira a babban birnin tarayya dake Abuja domin halartar shari’ar zaben gwamnan Kano da kotin koli zata yanke hukunci a gobe Litinin. …
-
Siyasa
Abba Gida-Gida da PDP sun gabatar da hujjoji 241 na kalubalantar zaben Ganduje
by Dabo Onlineby Dabo OnlineJami’iyyar PDP reshen jihar Kano tare da dan takarar gwamnanta, Abba Kabir Yusuf sun nuna hujjoji 241 da shaidun da yasa suke kalubalantar nasarar Gwamna Ganduje a zaben da aka …
-
Siyasa
Kotu ta ki amincewa da bukatar ‘Abba Gida Gida’ na karin sunayen shaidu guda 8
by Dabo Onlineby Dabo OnlineKotun karbar korafe korafen zaman gwamnan jihar Kano dake da zamanta a jihar Kano tayi watsi da bukatar jami’iyyar PDP da dan takarar ta, Abba Kabir Yusuf. PDP ta hannun …
-
Siyasa
Mun barwa Allah komai shiyasa hankalinmu yake kwance kan batun Shari’ata – Abba Gida Gida
by Dabo Onlineby Dabo OnlineDan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin jami’iyyar PDP, Abba Kabir Yusuf yace hankalishi a kwance yake akan batun shari’ar da take gaban kotu da yake kalubalantar zabe da Dr …
-
LabaraiSiyasa
Kotun koli ta tabbatar ‘Abba Gida Gida’ a matsayin wanda ya lashe zaben PDP a Kano
by Dabo Onlineby Dabo OnlineBabbar kotun kolin Najeriya ‘Supreme Court’ ta tabbatar da Abba Kabir Yusuf a matsayin sahihin dan takarar gwamna a jami’iyyar PDP na jihar Kano bayan da Ibrahim Little ya shigar …
-
Abba Kabir Yusuf “Gida Gida”, dan takarar gwamnan jihar Kano a karkashin inuwar jami’iyyar PDP ya bayyana cewa zai rusha masarautu 4 da aka kirkira a jihar Kano “Idan ya …
-
Siyasa
Ganduje ya shirya gabatar da shaidu 203 akan shari’arshi da ‘Abba Gida-Gida’
by Dabo Onlineby Dabo OnlineGwamnan jihar Kano, DR Abdullahi Umar GAnduje ya shirya shaidu 203 domin gabatar wa a gaban Kotu bisa shari’arshi dake tsakaninshi da jami’iyyr PDP da Abba Kabir Yusuf. Gwamnan dai …
-
Kotun sauraren korafe korafen zaben gwamna a jihar Kano, ta amince da rokon da lauyoyin dan takarar gwamnan jahar Kano a jam’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf suka yi. Lauyoyin …
-
Siyasa
Zaben Gwamna: Dan takarar gwamnan PDP yasha kayi a akwatin daya hadasu da shugaban APC a Kano
Dan takarar gwamnan jihar Kano karkashin inuwar jami’iyyar PDP, Engr Abba Kabir Yusuf ya sha kayi a akwatin gidanshi. Akwatin ya hada dan takarar da shugaban jami’iyyar APC, Abdullahi Abbas. …
